<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>517</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 KIRA                AMSA
 1) Sunansa Emmanuel....  Sunansa Emmanuel  (2x)
 Albishirinku mutane.... Ceto ya zo duniya (2x)
 Mu je mu shaidako.... ina sunansa Emmanuel (2x)

[V2]
 KORUS
 Wakoki na yabo Albishariku duniya (2x)
 Can a ciki samariya mala'iku suna murna
 Domin nasarar da ya yi muna murna

[V3]
 2) Na ka ne har abada ....Na ka ne har abada (2x)
 Yesu mun gaisheka.... Muna sujada gabanka (2x)
 Girma da yabo naka ne ....na ka ne har abada (2x)
 Korus

[V4]
 3) Ya yi mulkinsa duka .... Ya yi mulkinsa duka (2x)
 Me ne ne fa za muyi .... sai mu nuna godiyarmu (2x)
 Bari mu bas hi zuciya .... ya yi mulkinsa duka (2x)
 Korus

[V5]
 4) Yau mun sami ceto .... Yau mun sami ceto (2x)
 Mu matayen zumunta .... Mu arba shi zuciya mu  (2x)
 Mu sani da lilin murnanmu .... yau mun san ceto (2x)
 Korus</lyrics>
<title>Sunansa Emmanuel LW517</title>
</song>